Kai-Tsaye: Babban Taron Jam’iyyar APC na Kasa
Bayanan abubuwan da suke faruwa a wurin Babban Taron Jam’iyyar APC na Kasa kai-tsaye daga ciki da wajen Dandalin Eagle Square
7
375
11
Bayanan abubuwan da suke faruwa a wurin Babban Taron Jam’iyyar APC na Kasa kai-tsaye daga ciki da wajen Dandalin Eagle Square
Wannan shafin zai rika kawo muku yadda take wakana a zaben gwamnan jihar Ondo da zai gudana ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2020. Ku kasance da Aminiya domin samun sahihai kuma ingantattun labarai hadi da hotuna da bidiyo kai tsaye daga wakilanmu dake sassa daban-daban na jihar.
Kai-Tsaye: Yadda 'Yan Najeriya ke Bukukuwan Cika Shekara 60 da Samun Mulkin Kai