Zaben Ondo

Wannan shafin zai rika kawo muku yadda take wakana a zaben gwamnan jihar Ondo da zai gudana ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2020. Ku kasance da Aminiya domin samun sahihai kuma ingantattun labarai hadi da hotuna da bidiyo kai tsaye daga wakilanmu dake sassa daban-daban na jihar.

avatar dailytrust