Kai-Tsaye: Zaben Gwamnonin Najeriya na 2023
Sahihan rahotanni kai-tsaye game da wainar da ake toyawa a zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jihohin Najeriya na shekarar 2023.
13
1k
102
Sahihan rahotanni kai-tsaye game da wainar da ake toyawa a zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jihohin Najeriya na shekarar 2023.
Bayanai kai-tsaye daga Babban Taron PDP Don Fitar Da Dan Takarar Shugaban Kasa a Abuja.
Bayanan abubuwan da suke faruwa a wurin Babban Taron Jam’iyyar APC na Kasa kai-tsaye daga ciki da wajen Dandalin Eagle Square
Wasan karshe tsakanin Senegal da Masar a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka ta 2021 (AFCON 2021)
Daya daga cikin wasannin zagaye na biyu na Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka, AFCON 2021. Karawa tsakanin Najeriya da Tunisiya a Garoua.
Bayanin game da wasan Najeria da Masar a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka, AFCON 2021
A yau ne ake fafata wasan farko na rukunin D tsakanin Najeriya da Misra. Ku kasance tare da Aminiya, inda za mu rika kawo muku labarin yadda take kasancewa a wasan kai-tsaye a lokacin da ake fafatawar.
Za mu kawo muku labarin wasan karshe na cin kofin Zakarun Turai kai tsaye