Kai-tsaye: Najeriya v Egypt

A yau ne ake fafata wasan farko na rukunin D tsakanin Najeriya da Misra. Ku kasance tare da Aminiya, inda za mu rika kawo muku labarin yadda take kasancewa a wasan kai-tsaye a lokacin da ake fafatawar.

avatar Aminiya