#AFCON2021: Senegal Da Masar (Final)
Wasan karshe tsakanin Senegal da Masar a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka ta 2021 (AFCON 2021)
10
252
24
Wasan karshe tsakanin Senegal da Masar a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka ta 2021 (AFCON 2021)
Daya daga cikin wasannin zagaye na biyu na Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka, AFCON 2021. Karawa tsakanin Najeriya da Tunisiya a Garoua.
A gobe ne Najeriya za ta yi sabon ango, don haka ne muka shirya tsaf domin kawo muku rahoton kan yadda zaben ke gudana kai tsaye.
Rahotanni kai-tsaye kan yadda zabukan Shugaban Kasa da 'yan majalisu yake gudana a Najeriya
A yau ne za a sake fafatawa a karo na biyu na wasan gasar zakarun Turai tsakanin Juventus da Man U a Italiya.
A yau ne za a fafata wasa tsakanin kungiyar Manchester United da Juventus a gasar cin Kofin Zakarun Turai.
A yau ne Najeriya za ta sake goge raina da kasar Libya a wasa na hudu na sharer fagen shiga gasar cin kofin Nahiyar Afirka a filin wasa na Stade Taieb Mhiri na Tunisiya.
Ku kasance tare da mu domin kawo muku labaran abin da ke wakana daga wajen babban taron PDP a Fatakwal.
Ku kasance tare da mu domin samun labarai kai tsaye daga farfajihar zaben fidda gwana na PDP