Kai tsaye: Najeriya da Libya

A yau ne Najeriya za ta sake goge raina da kasar Libya a wasa na hudu na sharer fagen shiga gasar cin kofin Nahiyar Afirka a filin wasa na Stade Taieb Mhiri na Tunisiya.

avatar Aminiya