Aminiya

Aminiya

@isiyakumuhammed

Events

10

News

252

Claps

24

#AFCON2021: Senegal Da Masar (Final)

Wasan karshe tsakanin Senegal da Masar a Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka ta 2021 (AFCON 2021)

Kai-tsaye: Najeriya da Tunisiya

Daya daga cikin wasannin zagaye na biyu na Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka, AFCON 2021. Karawa tsakanin Najeriya da Tunisiya a Garoua.

KAI TSAYE: Zaben Gwamnoni da Majalisar Dokoki

Kai-Tsaye: Rahotanni game da Babban Zaben Najeriya

A gobe ne Najeriya za ta yi sabon ango, don haka ne muka shirya tsaf domin kawo muku rahoton kan yadda zaben ke gudana kai tsaye.

Kai-tsaye: Yadda babban zaben kasa ke gudana

Rahotanni kai-tsaye kan yadda zabukan Shugaban Kasa da 'yan majalisu yake gudana a Najeriya

Kai tsaye: Juventus da Manchester United

A yau ne za a sake fafatawa a karo na biyu na wasan gasar zakarun Turai tsakanin Juventus da Man U a Italiya.

Kai tsaye: Manchester United da Juventus

A yau ne za a fafata wasa tsakanin kungiyar Manchester United da Juventus a gasar cin Kofin Zakarun Turai.

Kai tsaye: Najeriya da Libya

A yau ne Najeriya za ta sake goge raina da kasar Libya a wasa na hudu na sharer fagen shiga gasar cin kofin Nahiyar Afirka a filin wasa na Stade Taieb Mhiri na Tunisiya.

Kai-tsaye: Babban taron PDP na kasa

Ku kasance tare da mu domin kawo muku labaran abin da ke wakana daga wajen babban taron PDP a Fatakwal.

Kai tsaye: Zaben fidda gwani na PDP

Ku kasance tare da mu domin samun labarai kai tsaye daga farfajihar zaben fidda gwana na PDP