KAI-TSAYE: Yadda Kotu Ke Yanke Hukunci Kan Zaben Gwamnan Kano

Labarai kai-tsaye daga Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Gwamnan Kano, wadda ke yanke hukunci a yau tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam'iyyar NNPP, da tsohon mataimakin gwamna, Nasiru Yusuf Gawuna na APC.

avatar Daily Trust